Yadda Zaka gyara hoto akan wayar android Kashi Na 2 (How change background of your image)
Wanna shine video Na biyu a ɓangaren gyaran hoto akan wayar android.Idan ba ka Kalli video Na farko ba saika taɓa wannan link https://youtu.be/pBvZEqcPqlwKarku manta kuyi subscribe da like domin samun wasu bidiyoyi masu zuwa nan gaba.