Labaran BBC Hausa 14/06/2019: Amurka ta zargi Iran da harin Jiragen ruwa
***Amirka ta fitar da bidiyo da ta ce ya nuna Iran ce ta hari jiragen daukar mai a tekun Oman.***Hukumar lafiya ta duniya ta ce annobar Ebola a gabashin Kongo, ba matsala ce ta gaggawa da ta shafi kasashen duniya ba.***Shugabannin mulkin sojan Sudan sun furta cewa, su ne suka bada umurnin a kai farmakin da ya janyo hallakar masu zanga zangar lumana fiye da dari a kwanan baya.