idan Mata Suka San Sirri Na 7 - Maza kunshiga 3 wallahi
AYI HATTATA MASOYAN ASALIAlamomi Guda Goma dake nuna cewa soyayya ta kare tsakanin ki da Mijinki Ko MasoyinkiAkwai bambanci tsakanin namiji na sonki da kuma bai sonki, wanda zai nuna hakan a aikace, a baki da kuma yanayin mu'amalar ki da shi. Da yawan mata za su fara tunanin ko nayi wani laifi ne.? Miye dalilin canzawar shi.? Mi ya kamata na yi wajen kara karkato da hankalin shi a gare ni.? Ire-iren wadannan tambayoyi ne da za su yi ta yawo a zuciyar budurwar da ta rasa gane kan saurayinta.Matan Zamani 1 is A Hausa entertaining Group with Educational Short Movies, comedies, Music, entertainment, learning New inventions and innovations with Matan Zamani 1Our Goal is Always to Make you Feel Bless with New ideas, and Creativity in Our Daily LifeBe with Us to Learn More #Soyayya #kiyayya #Kauna #So #Jimai #Azzakari #Sirrika #hausatips #Animation #Mamaki #Yasmin #Arewa24 #Zamani #MentaMusic #Muneerat #Hausafilms #Hausacomedian #ilimi #Sirrinmata #Maaurata #Zafafa10 #Labarai #Alijita #Aminuala #Hausatv #Alinuhu #wakoki #Gargajiya #Hadiza #Xainab #Adogwanja #shanawa #Sirri #hausa #kwakwalwa