A cikin shirin Dadin Kowa Sabon Salo, kashi na Uku...Sallau wanda ake yi masa kallo iri biyu, Tabbabe ko Rudadde, ya sulale daga asibiti bayan yasha alwashin sa kafar wando daya, tsala da DanTani...Shin a wane hali Gimbiya da Sa'adatu suke ciki bayan Iyalan Mal. Kabiru sun tashi?...Daga dukkan alama, akwai wata a kasa tsakanin Gloria da Nasiru, saurayin yar'ta..