Bayan I.B ya furta wa Gimbiya abinda ke cikin ransa, Alhaji Buba ma ya fara nuna mata sha'awarsa. Hakan ya sanyata cikin tsaka mai wuya. Ita kuma Bintu hankalinta ya tashi, lokacinda ta fahimci cewa hankalin I.B yana can wurin Gimbiya. Shin ya zata kasance?