Ana wata ga wata! A wannan shiri na Dadin kowa, Malam Kabiru na kokarin shawo kan Ladidi taje Dan Durumi ta dawo da Alawiyyah... Anya hakan zata yiwu kuwa? Sai kuma a wani bangaren, Malam Musa tsohon soja yace "Faduwar gaba asarar namiji. Soja baya biko..." A biyo mu a sha kallo..