Malam Kabiru ya angwance da Delu Chogal kishi kuma ya tashi, inda Malam Kabiru ke kokarin hanata yin bara.A gefe guda kuma, Malam Kabiru yaci alwashin gano barawon da yayi masa sata, inda ya bukaci a ja masa yasin mai fiffike.Zaman gidan Sister Iyabo ya gagari Stella inda ta nemi komawa gidan Olabode... Shin Olabode zai amince ya dawo da ita kuwa?