KANWA TA KAR TSAMIAn raba gado, su Hauwa sun kama tasu hanyar. Ranar daurin auren Nazir ta zo. Malam Kabiru ya shagala da tattauna kudin sadakin da zai biya wajen auren Delu Cogal. An ja kunnen Haidar akan Gimbiya a gidansu, a yayin da Gimbiya ta shiga wani sabon farin ckin. Asirin Malam Kabiru ya tonu.